Monday, March 24, 2025

KIRISTOCI

 Tsabar rashin kunya wai nasara ne zai yi tuhuma kan auren ƴar shekara 6! 

- Ya manta lalatar da Bible ya ruwaito David ya aikata da Bathsheba (matar wani).

- A baibulance Solomon ɗan zina ne fa!


A ganina bai ma kamata a rinƙa alaƙanta David da Solomon da Bible ya kawo da Annabi Dawud da Sulaiman da Alƙur'ani ya kawo ba.


Ni mutane mamaki suke ba ni, ku sani komai yana canjawa da zamani, a da babu maganar under 18 fa, idan mace ta kai 18 a gida sai an ringa ganin ta tamkar mujiya!

 

Ku je ku duba ƴar shekara nawa ce Mary lokacin da ta yi aure?

A shekara nawa David ya auri Michal (matarsa ta farko)

Sannan ko Tamar a kintace ya auri Er da Onan ne ana maganar suna shekara ta 7 ko 8.

No comments:

Post a Comment

Dissociative Identity Disorder (DID)

 Mutum ne ka san shi, ka saba da shi har halayyarsa ka naƙalta, kwatam sai ka ga ya sauya murya, halayyarsa ma sun sauya, kana masa magana z...